Farashin Naira
-Naira ya fadi a kasuwan chanji
sakamakon sabon manufofin babban
bankin kasa
-A lokacin da Babban Bankin Kasa ta
bayyana sabon sassauci akan canji, wanda
shine tsarin dukiyan dazai kayyade
farashin siya da siyarwa, yanzu haka
farashin kudin kasa yana kan farashin
N197/dala
Duk da haka, matsalan sassaucin akan
farashin shine sakamakon yawan bukatan
dala a Nijeriya, akwai yiyuwar cewa nera
zata ci gaba da fuskantan matsaloli a
watannin da zasu gabato.
Wani gwamnan Babban Bankin Kasa da
kudin Naira Dari
Wannan manufofin, da ya kunno kai a
kasuwan canji, zai ba wa mutane daman
zuwa banki su siya akan farashin dake
kasuwa, haka kuma,zai zama tsawwalawa
akan yan kasuwan canji da masu canji .
kuma koda babban banki taki sakin sabon
manufofi akan yanda za’a tafiyar da canji
a kasar, nera tana fuskantan matsoli a
kasuwanni.
sakamakon sabon manufofin babban
bankin kasa
-A lokacin da Babban Bankin Kasa ta
bayyana sabon sassauci akan canji, wanda
shine tsarin dukiyan dazai kayyade
farashin siya da siyarwa, yanzu haka
farashin kudin kasa yana kan farashin
N197/dala
Duk da haka, matsalan sassaucin akan
farashin shine sakamakon yawan bukatan
dala a Nijeriya, akwai yiyuwar cewa nera
zata ci gaba da fuskantan matsaloli a
watannin da zasu gabato.
Wani gwamnan Babban Bankin Kasa da
kudin Naira Dari
Wannan manufofin, da ya kunno kai a
kasuwan canji, zai ba wa mutane daman
zuwa banki su siya akan farashin dake
kasuwa, haka kuma,zai zama tsawwalawa
akan yan kasuwan canji da masu canji .
kuma koda babban banki taki sakin sabon
manufofi akan yanda za’a tafiyar da canji
a kasar, nera tana fuskantan matsoli a
kasuwanni.
No comments: